Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Kizo Muje - Auta mg boy

...

auta mg boy

masoyiya ta kizo muje

mu zagaya ko garin da ba kowa

ehh masoyina zanso kazo muje

mu zagaya ko garin da ba kowa

uhmm sai kazo mujeee

ko garin da ba kowa

nide a zuciya ke na ayyana

na baki so sai ki bayyana

kin zama bango dake na jingina

kece rigiya daure ki bani ko ruwa

ehh zuchiyata da kaunar ka ne tai girma

bani yarda akan sanka ayi banbarma

na dade a kaunar ka na zam kurma

ka bani yardar ka zata sa inyi rawa

ahhhh uhmmmm

eh da fili da boye zan miki soyayya

dubi idanu na cikin sa akwai kunya

ko da gani ma ka cika ɗa mai tarbiya

ko ba'a fada ba nasan ka iya soyayya

ko a kalamai gare ki nakan koya

auren mu dake za'ai

domin kuwa na shirya

ka zama madubi na

kin zama rusha na

kazo a mafarki na barci na ya yi munkawa

ahhhhhhhh ...........

heey yaza nayi in babu ke

raina da zuciya kin mallake

kin zamma ni

na zamma ke

gida daya mu zauna dani dake

masoyiya kar mu farrake

rashin ki zai sa in dinga jin juwa

uhmmmm ....

ehh sannu jarumi na ko nace da kai jarmai

gida da daji kai n barma duk komai

akan ka na yarda a kira ni ma komai

duk wanda zai ja dakai a zuchiya na ran mai

a bani kai ni yafi minni komai

indai da kai a duniyar ga ban ganin kowa

ahhhhhhh

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status