Loading...

Download
  • Genre:Afrobeat
  • Year of Release:2021

Lyrics

Inda Yarda - Auta mg boy

...

......

eh Mana

.......

mg boy.com

eh indae akwae yarda

to akwae kauna na kamu na kamu da soyayya

indae akwae kauna to akwae yarda kaene maradina hubbyna

........

indae kina Sona to ki nuna man

farin cikin raena

karki tauye min

da sonki nae nisa karki kufcemin

bana da wani xance saena kaunarki.

so da nauyi kae xaka sauke min

dukka laefi in naema ka yafe min

karka mance kaene ka koya min

duk kalaman soyayya dake bakina..

..ahh..ahhh

eh yau fa hubbyna

kinfa burgeni

me kake kallo ni karka cinyeni

ah babu komae kyau ne ya rudani

wae

me kakexance ni karka dadani

kwalliya ta biya kudin sabulu dae

naga kaema kabi yan sa ido dae

ah Walla kinyi kyau saena yabaki

Kama da wane Bata wane

ke kadae ce ta daban

..............

........

eh fannin so da kauna

ba akae gareki

indae xa a bincika sae an baki maki

kena gani a farkofarko


ba wata ta biyunki

Nima saeda na shigo ciki

na fahimta

soyayya ta gaskiya tapi kyau a zuciya

inda rai da lafiya zamu rayu gu daya

Mai farar anniya, Kai nakewa magiya

kar muxo daban daban wata ran ka barni

toh kwantar da hankalinki baxa na baikiba

Nima baxa na barka ba

ko xa a illatani.

indae akwae yarda to akwae kauna na kamu na kamu da soyayya

indae akwae kauna to akwae yarda kaene maradina hubbyna...

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status