Akwai Dalili Lyrics
- Genre:Acoustic
- Year of Release:2022
Lyrics
Akwai Dalili - Auta mg boy
...
Eh na shigo so akwai dalili
Kanki yau zanyi dan misali
Zaki zone mu kama hanyar gida
Ni dake da saba, me bida shi yake da samu
Ke nake so kap a garinmu, da dahali inzo mu zauna kusa sanki yafi riba
Ke kadai ce na bawa Lamba
Nafi so dan kina da haiba tunda komai dake nakeso muyi baa so da ruba, kyan diri baa kaiki sura dole ne in fada na kara, kyanki yakai kowa Yace zaya so Karki buda kofa