Amana Da Amana Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Amana Da Amana - Auta mg boy
...
Amana da Amana inda aminci idan so yakai so inda karamci kisani sahun farko inyi wakilci a zuciya in dauko soyayya inada idanu bazan qi na kalla ba masoyi na gaske bazaiki masoyi ba na mallaki Baki ya bazan saki zance ba kisoni kawai tunda zuci ke tayiwa lamba jiya nayi mafarki gunki na zama sarki kinyi mini alkhairi da zuciya kin bani idan da bukata Aiken ki ki aikeni zanyi miki gatan da sanki ya raineni in zan tuna baya wai akanki a kyareni amfanin hakuri gashi Nina ciwo riba ehhh kice kika Soni kin barni da bashi kyawu fa akwai ki saima kin baza gashi indai kika barni tilas nayi toshi inada bukatar muyi aure indai na shigo zan rufe kyaurehhh yazan ma halali akanki nayo kishi Waqar ki nakeyi zo kiyi mini amshi karso ya kasance tsuntsu Mai tashi kece na rike zan saki kowaaaa rashin ki kawai zanayi kewaaaa Dake zan zauna garam dam da Amanaaaa!!!!! so yazama kauna ki gane nufina kaunarki nakeyi nasaki a raina Dake nayi yarda ki mallaki!!! kaina jiki da jini so kin dadada raina na Baki guri fada zo shigga ki zauna gatan so yarda kinzo qarnina inna miki zance kina gefena madubin dubawa na dubu fuskana inajinki a raina kece zabi na yarda da aminci sune soyayyaaaa!!.....ahhh