Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2021

Lyrics

Soyayya ce ta hadamu - Auta mg boy

...

eyyy soyayya ce ta hadamu..so maqiya bazasu raba ba

eyyy soyayya ce ta hadamu so maqiya bazasu raba ba

kece dai wacca nake soo akan yarda so mu ginashi

kizam mai kula mini da kankii...

domin ki sani einada kishi

kowaye ya nuna sani kanka ni a son raina kar ki kula shi

bani da kowa sai ke a rainaa

kar ki chanza so ya hadamu


eyyy yadda nake qawnarka a raina

bana barin kowa a kusa na

sonka nake ya zarci sani na

ba namijin da ya kaika a gurina

bana ganin kowa a gaba na

kai ka cike gurbi na jikina

kanka na gane so akwai dadi

kazama saqin so a maxata

soyayya ce ta hadamu

so maqiya baxasu raba ba

kece masayar xance na

kai zan kaiwa ahalina

ke na gani a cikin barcina

ranan kai na gani a kusa na

so ya hadamu dake a ganina

ba shakka haka ne laffazi na

ko kinsan kanki xan eiya koma

nima a kanka eina iya sara

soyayya ce ta hadamu

so maqiya bazasu raba ba


eyy soyayya ce ta hadamu

so maqiya bazasu raba ba

ke nake qawna hubby

ni gurina kene xabi

mallakin kaina na baki

kanki na bude sabon babi

ke nake raayi a qawna

kina da kyau ko babu hijabi

sonki yana rainaa..soyayya ce ta hada mu da ke cikar buri


eyy so da so qawna dadi

so akwai ciwo zafi

kama da yanka wuqa kaifi

kama da rijiya zurfi

wanda ya soka ka soshi yafi

ni a gani na babu laifi

na riqe soyayya da qarfi

kai nake so ya habibi

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status