Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2021

Lyrics

So Da So - Auta mg boy

...

mg boy record

ehhh soyayya ce ta hadamu

su makiya baza su raba ba

ehhh soyayya ce ta hadamu

su makiya baza su raba ba

eh Mana

kece dai wacce nakeso

akan yarda zomu ginashi

kizam Mai kulaa mini da kanki

domin kisani inada kishi

ko waye ya nuna sani kanki

ni a son Raina Karli kula shi

Banida kowa saike araina

Karki canza so ya hadamu

ehh yadda na ke kaunar ka araina

bani barin kowaa kusa na

sonka nake ya zarce sani na

ba na mijin daya Kai ka aguna

bani gamin kowa a gaba na

Kaila cike gurbi na jikin na

Lanka nagane so akwai Dadi

ka Zama Zakin so a mazaje

soyayya ce ta hadamu

su makiya baza su raba ba

ke ce matsayar zance na

Kai zan kaiwa a Halina

ke nagani acikin barci na

Rannan Kai acikin barci na

Rannan Kai nagani a kusa na

so ya hadamu dake a ganina

ba shakka hakane lazafi na

ko kinsan kanki zan iya komai

Nima a kanka Ina iya Sara

soyayya ce ta hadamu

su makiya bazasu raba ba

ehh soyayya ce ta hadamu

su makiya bazasu raba ba

ke nake kauna hubbi

Niburi na ke nayi zabi

mallakin kaina na Baki

kanki na bude sabon bani

ke nake raayi a kauna

kinda da kyau ko babu Hijabi

sonki Yana Raina

soyayya ce ta hadamu dake cikar buri

ehh soda so kaunar tafi

so akwai ci wo zafi

Kama da yanakan wuka kaifi

Kama da rijiya a wajen zurfi

Wanda ya soka ka soshi yafi

ni a ganina babu kaifi

Narike soyayya dakarfi

Kai nake soya habibi

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status