Na Fara Sonki Lyrics
- Genre:Acoustic
- Year of Release:2022
Lyrics
Na Fara Sonki - Auta mg boy
...
.....
.....
.....
Tunda na fara son ki
kinka mallake zuciya
kana cikin jinin jikina da jijiya
kin taba ko ina sassan jikina kin kewaya
sone yake mani yawo dangi ya zagaya
farin ciki na sai dake
yadda nake gani
sassan jiki ki rike
kana da maganin So
.....
.....
kin rikita Ni kin hana Ni sukuni
son ki nake yi dole in yi bayani
na ga alama ke kadai kika jani
Ina shauki in Son ki ya ingiza Ni
jani ki kaini kar ki bar su suganni
koma me za'aiyi
kanki ba zanyi shiru ba
eyyy
ayyy
......
na shiga tarko sonka ya sagale Ni
zo ka sako kugiyar ka da hannu ciro ni
ko inna sai in fadi wa zaya hane Ni
sonka nake mara iyaka zani ka bini
So madara ne
shi dan asaline
yadda nake jinka a raina ko wani da ban gani ba
ayy
.....
.....
eyy jiya na saki a damana
ki kulani abar so na
son ki yake mani dan hali
ya hana Mani barci na
naji kana ta shiga raina
a cikin so kai suna
bani barin ka wuya rintsi
wannan ne take na
zo tallafi raina yan mata
ki rike Ni na zam sarki
Ni ma ka rike Ni kai mun gata
na zamu amkar sarki
.......
........
.......
.......
.......