Loading...

Download
  • Genre:Acoustic
  • Year of Release:2022

Lyrics

Ina Jida Ke - Auta mg boy

...

Ina ji dake

Baxan barki bah

Ni kullum fatana mukai har daren Aure

Ina ji da Kai nima bazan barka baaa

Kullum tunani nah yaushe neh zamuyo Aure

Aure,,,,,Aure

Idan lokacin yayi ni nake neh

Idan lokaci yyi ni mijinki neh

Idan lokaci yyiiii

Idan rabbi yasoooo na Aureki

Ba mai kaini Jin dadi dan munyi Aure

Cikin zuciyata Kai kadai neh ka tare

Taho sahibi nah

Idan so yakai so dole za’ai batun Aure

Aureeee,,,,,,,Aure

Kin daga ko ina dukka jiki kin mamaye

Ke kika ban kauna wanda kudi basa sayee

Naji ana cewa Kaun tafiya ai waiwaye

Nawa da nafara kanki na dosa Kai tsaye

Nikuma soyayya gadonta nayo ba Wai haye

Kizo muyi batu,amma batun zuciyaya

Zan iya rantsuwa ba Wanda yafiikaa

Emmataaa

Ba Wai kyau ba ko wanka zo gunka

Emmataaa

Komai ka hada ni deh ina yinka

Emmataaa

Ba laifi bane nnayi kishinkaaa

Emmataaa

Kai xansaaa azuciya chan na boyeta

Naii fata

Ba wata ya da zata ganeka sede a ran Aure

Heeeee

Da sonki a kirjina

Nabaki gurin Kwana

Nayi mafarki mah har kazama Ango nah

Tho kisani sahun farko

Kar aji kukana

Baxa kayi kuka bah

Zauna Daga dama nah

Kinzama komi nah

Kin laffaka karkona

Na soka iya so neh

Da yaddaa karfina

Shine sanadi nima baxan miki karya bah

Kai zaka zama sarki a fadata nimaaa

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status