Akwai Bayani Lyrics
- Genre:Acoustic
- Year of Release:2022
Lyrics
Akwai Bayani - Auta mg boy
...
......
.......
......
Eh akwai bayani
Nazo musasanta
Ga misali wanda zamu alkinta
Babu rowa
Ki ban na baki ba wauta
So dalili ne
So amana ne
So misali ne
Shi so muradi ne
In Zaki Soni
Ki Soni kar ki kushe Ni
In Zaki bani ki bani kar ki hannani
So hakika ne
Akan ki na shiryu
.....
.....
.....
Eh ka tada murya
Farin cikin iyalina
Babu shakka
Ni kai nasa a kalbina
Zaka so Ni
Kaso Ni kai na ba kaina
Jini da hanta ne
Hami da tsokane
Na so ka tilas ne
Hadi na Allah ne
Kana cikin zuciya
So na da tarihi
Kana cikin ra'ayi na
Babu tanbihi
Soyayya ruwan zuma ce
Ka bani ni ma na sha
.......
.......
Eh babu kalar ki a so
Tunda na saki gaba
Sake fadin shi naji
Kar ka saka Ni zuba
Son da na maki Hai'an
ya wuce ba su ruba
Kai ka kasa ka tsare
Mai tafiya na gaba
Me ki ka so na zo nai maki shi a kwafa
Karbi biyar karda ka yar masu fadi su fada
Yarda ki ka so shi nafi so yanzu mu bare gyada
Za nai ma tantakwashi in Kaci harda sita
So so da soyayya
Ka so Ni zan so ka
Zan zama gatanki
Zan zama hutunka
Ki bani zan baki
Zan dan yi kewar ka
Kin bani soyayya har naji dadi
Ka bani soyayya har naji dadi nima
hmmm
.........
.........