My Destiny ft. Hairat Abdullahi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
My Destiny ft. Hairat Abdullahi - Salim Smart
...
Arewa blog record
Ummm Na kasa nasuwa aa
NA shigga da muwa aa
Ina cikin dimuwa aa
Zafin so ya jani haka
Gizoo kale min da kamanin ka
Zuci ta kasa sukuni bakin cikina
a tambaye ni inkasa bayani naa
Kasa jurewa allura ta so ta ingu zani
Babban kuskure yanzu na aika abin
gashi ya firgitani rubutacciyar kaddara ce
Iko daga allah soyayyar tazan silace
wadda tai yimin illah mafarkina kamar
da gaske dur yasakar min kasala
nadama nayi atake a soyayya naga ishara
Hhhh uhhhh..........