Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2021

Lyrics

Hakkin So ft. Shamsiyya Sadi - Salim Smart

...

aha.....

Bakowa Zai Ganeba

Yanda Ake Jin Zugi

Indai Har So Yadara So

Ko Kuma Yaimaka Barna

Nikam So Yaimini Barna

Ya Canjamin Suffana

Ya Maisantamu

Kamar Bare Acikin Dangina

Ya Sauyan Lissafina

Ya Tauyemin Hakkina

Yasa Nabaje Sirrina



aa......

Sumbatun Soyyaya

Shin Menene Kejawowa

Yaudarace Ko Kuma Kula

Kuban Amsata

Amma Wani Sa'in

Zuciyatace Ke Harbawa

Inna Tuna Cewa

A Soyyaya Nayo Bauta

Wasu Harsun Ganja Mini

Kallona

Sun Kasa Su Gano

Meke Damuna

Ni Dai Nasan

Menene Ciwona


Magani Nasa Allah

Daine Gatana

Haaa'aa.......



Ehey...

Inna Mutu Kaine Sanadi

Sannan Kuma

Bakada Madadi

Samun Mace

Mai Kaunarka Kamarni

Ba Lallaiba

Hanyar Daka Nunan Zanabi

Asilar So

Nai Maka Ladabi

Amma Haka Bai Sanyaka

Tunanin Fasa Butulciba

Menene Soyyaya

Inba Karyaceba

Menene Soyyaya

Inba Cutaceba

Menene Soyyaya

Inba Hadariceba

Na Daina Na Huta

Har Karshen Raina



aha...

Yaya Zakai Da Hakkin

Soyyayata

Kasabamin Ni da So

Kuma Kaimin Keta

Ka Birne Alaka

Tamu Kayanketa

Ka Mamaye

SaShin Zuciya Ka Canjata

Ko Wani Laifi Naima

Ni Banroki Ka Yafeminba

Domin Na Hori Da Soyyayarka

Tunban Sababa

Yau Kuka

Gobe Kuka Nidai Bazan Jureba

Tunda Allah

Nanan Addu'ace Zatai Gadina

More Lyrics from Salim Smart Songs

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status