Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Muradin Zuciya ft. Hairat Abdullahi - Salim Smart

...

nakirata muradin zuciya

abar kaunace

agaran ta zarce sarauniya

itta Rabin rainace


so yayi mini bazata

Ya shiga lokon zuciya

har jiki yayi ta baibaye

ah jiki har ya taba lafiya

dube ni ki gasgata ke dai zannwa biya

in na ambata yadda na zauna lafiya

idan da akwai rabo aure zamuyi nidake

Koda Basu so

ALLAH shi zai bamu dama





hidima muke wa juna

soyyayar Muna da tsari

girma yake jikina

da na ange ka ba atare

fama Ake Dani

akan kaunar ka nachi

Anja naji Zaki

na N

ache xan Maka bauta

baka tauya hakki

a so baka da mugunta

linzamin zuciya rike shi ka mallake rayuwa

Nina gasgata Kai daban a masajen duniya

ah fan NIN so da so

ni dai Kai zan Bai wa girma.........



zuciya ta rufe Dake..

Babu abun da zai raba mu.....


aure in mukayi Dakee...

Babu Wanda zai ji kan mu..


kyauta ALLAH ya ban Kee...

wasu so suke su samu...


so na zahiiri da boye ke dai nake wa nuni

shi so ya wuchi wasa ka naukan ge ririta..


tuntuni yayi mini rassa

ya guji ni hanta ta ................

More Lyrics from Salim Smart Songs

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status