Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi - Salim Smart

...

kar abinda kake so baka fiye ganin aibu ba so yayi mun ba zata ya sa ina fargaba wasu sunce hali sai ya zo daya ake zama nikuma nayi musalta hakan inata tantama so kan chanja hali ko ko ayi runguma tunda shi kadai ne ke sarfa zuciya.....

eh da so kama ne koko dan adam ne bazana bari ya shige mini zuciya ba , da ga kanka na gane so hadari ne kuma wajibi ne bamu tsallake ba, halinka ba zai sa ni in guje ka ba, adua na san ba abinda bata barshi ba , rai da zuciya ta basu san wanin ka ba aaa ta ya ido zai rintsa bata ganka ba , na rinsina maka ba dan ni ba, duk wanda yayi sama ka gyara hali, zan kyautata ma in dada komai inyi maka ba gajiya aaaaaaa

a kan sonka duba yanda na bar hanya ci na bani gane komai a dare kuma rana ba zana bari ba ko da zan rasa raina a cutar da kai hakan shine kuddiri na taimakaaa min na sa mu sukuni zuciya ta ko ta daina rauni tunda fa ya min koko tauye inji dadin zaman duniya ko ba dan ni ba akwai yan uwa ko babu su ka san akwai mutuwa ga kwana ki suna sake zagowa ga shekaru suna kara hau hawa eh ko wani dan adam akwai kaddarar shi ko wani so akwai silar faruwar shi duk wata zuciya tana dauke da tabon shi ni ma ttawa babu irin shi ko ki so ko kar ki so ni naki ne a zuciyarki babu kowa kamar ni tunda so har ya shigo tsaka ni ki bar ttunanin zani chanza hali ko mutuwa bata raba mu gani sa babu ke ya zanyi rayuwa .......

More Lyrics from Salim Smart Songs

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status