Kaddarar Rayuwa (Labarina) ft. Hairat Abdullahi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Kaddarar Rayuwa (Labarina) ft. Hairat Abdullahi - Salim Smart
...
eh!! rayuwa kaddarace kowa da irin tashi...labarina, haka soyayya ke rabuwa sashi sashi...labarina, babu tsammani so yayimin tafiyar mashi...labarina, sha'anin so nada bakar wahala babin bashi...labarina, nasoshi tamakar raina kamar banason kaina akan haka bai imani yafasa batun cimini bah labarinaaa...labrina..labarina, labarinaaa!!! labarina