Loading...

Download
  • Genre:Soul
  • Year of Release:2022

Lyrics

Sanadin Labarina - Salim Smart

...

...

Ahh acikin kowa da akwai shi

Sannan baya tsufa

Ba ya jin rarrashi,

Ba ya neman kofa.

Zai shiga baka tare shi

Dan bashi da wata suffa

Idanu basu ganin shi

Balle kai mai ihsani

So kenan...

Sanadin Labarina x2

...

Ahh ba yin kaina ne ba

Kaima ba yin kanka ba

Tsarin Allah ne,

Ba mai iya kau da shi

Ba wai matsayine ba

Sannan ba girma ne ba

Halitta ne

Ba mai iya canja shi

Bai bar ni ba

Kaima bai bar ka ba

A zuciya, shine ke sa rauni

So kenan...mmm....

So kenan

Sanadin Labarina

...

So kenan...mmm...

So kenan

Sanadin Labarina

Kuka bai qare ba

Labarina

Ban same ki ba

Labarina

Idona ba zai rintsa ba

Labarina

In har ban ganki ba

Labarina

Tallafa mini, ki tausaya mini

Daure agaji kiyi mini

Sauke mini ki adana mini

Kar ki bar ajali ya cimmini

So kenan

Sanadin Labarina x2

...

Ahhh duk rudin zuciya

Ko kukan idaniya

Mafi akasari

Duk nasabar su akan so ne

Mai kyawun kwalliya

Ko a kiraki sarauniya, zauna ki nazari

Wannan maqasudin so ne

Al-ajabin shi yana da yawa

Gane gaskiyar shi akwai wuya

Sai in kayo dace

Kake ajiyar shi da janjani

So kenan

Sanadin Labarina

So kenan

Sanadin Labarina

...

More Lyrics from Salim Smart Songs

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status