Loading...

Download
  • Genre:Soul
  • Year of Release:2022

Lyrics

Allah Yaji Kaina - Salim Smart

...

Ga zaɓi na tauraro na

zauna zauna daga gefe na ahh

zabi ke cee heee

Akwai wata magana na faɗa ma

ina son ka, ina son ka ruhi da qalbi

Ɗaukin kallon ka na ke wata ka haska ni

zaman mu ya yi daidai haɗi daga Rabbi

gani nan bari nan, takalmin kaza

mutuwa za ta raba mu ba dai maƙiya ba

Allah ya ji ƙai na idan har ba ke, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

Allah ya ji ƙai na idan har ba kai, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

,,,,,,,,,,,,,,,

Na so ki da rai na, da zuci da baki

Na bayyana kauna, nuna min ke ma

kin zaga jiki na kin sa ina dauki

in na sa ki ido na ina jin dama

kar ki yi nisa da ni

Idan kika bar ni tilas na yi kewa

ehhh

Allah ya ji ƙai na idan har ba kai, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

Allah ya ji ƙai na idan har ba ke, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Mai martaba ne kai a ido na -Na Gode

muƙamin ka ya zarce nufi na -Na Gode

Sarauta na ba ka miji na - Na Gode

kulawa da kai ne aiki na - Na Gode

Mata kar ku zo ku ɓata lokaci

ayyahh

Ni dai tashi ce ba za ya so ku ba

Lallai

maza kar ku zo dan ya yi wuff da ni

ko mai za ku yi ba zan kula ku ba

Allah ya ji ƙai na idan har ba ke, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

Allah ya ji ƙai na idan har ba kai, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

na gasgata zantukan da ki ka yi, banay maki gardama

kuma nay maki albashir aure da Ni da ke tamkar an gama

kuma zana kula da ke tsangwama zan ta biyarki da lalama

ranar da nake jira idan ta samu zan martaba auren mu ba saɓawa

Allah ya ji ƙai na idan har ba kai, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

Allah ya ji ƙai na idan har ba ke, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Allah ya ji ƙai na idan har ba ke, wa'adin rayuwa ta ya zo karshe

ehhh

Allah ya ji ƙai na idan har ba kai, wa'adin rayuwa ta zo karshe

,,,,,,,,,,

More Lyrics from Salim Smart Songs

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status