Sarautar Mata ft. Hairat Abdullahi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Sarautar Mata ft. Hairat Abdullahi - Salim Smart
...
sarautarmata sannu kece fitila ta gidana alkyabbar mata kyakkyawa Mai kawata kallona
sarautar mataceniiiiii alkyabbar mata sannan yargata gun angona
aaaaaaaah
eh dagake na kulle kofa bazancan naimiki Kari wanigatan soyayyah zanyi bida tunda gaki afari kin sakankantani dakula da salon so taritari yanzu nafara soyayyah yanzu nasan da soyayyah aaahhahhh
yanzu nasamu kariya
ehyy atattara yanmata nasan basukaikibaah
uhm samun irinka akwai wahala cikinsu maza Kaine zakka tayanda kake mini adalci hakan yasamin kunyarka ni kagama nunan soyayyah tunda nazamto matarka hakika Kai din sarkineeee
mijina Mai mulkinaneeee
baison yaga bacin rainaneeee
Muncie ribar taraiyah so ba afimu da komaiba
uhhm nabarmaka kaina Kai yadda kaso kaine da guri uban yaya na agurina kazarce katari zan sauya Maka suna inkiraka da Damon sarkin hakuri taho angonaaaaa
kanunan kaunaaaaa
kasanyaya rainaaaaa
Aljannah nake nema akasanka bazanki biyayyabaaa
uhhhhm inasonka irinson da banyima kowaba
inajinka ajikina banmaka karyabaaa
ni innarasaka kasan bazan iya kome baaaa
dubaaa sonka yalasheniiiiiii
zamanmu yana birgeniiiii
inuwar so kasanyaniiii
asashena Kaine farko ba afika mukaaamibaaaaa
sarautar mata afadamini mekikaso In yimiki take kin cancanta inbakimukullin mota kin wuce Keke daranki yabaci nigara ace inkoma tallarfanke akankinagane cewa soyayyah da akwai Dadiiii