Loading...

Download
  • Genre:R&B
  • Year of Release:2021

Lyrics

Muradina (feat. Hairat Abdullahi) - Salim Smart

...

Ehh Masha Allah kyakkyawa kamar ke kika yi kanki

Tabarakallah son kowa ki waigo ki dube Ni

Ya zanyi ne in rufe idanu su bar kallon ki

Bazan iya ba kin rikitar dani sonki ya ja Ni

Assalamu alaiki bakon ki ne kimin tarba

Na taho da bukata batu ne a kan soyayya

Can cikin zuciyarki nake so na kai wani sako

Bani so ki fusata burina kice kin shirya

Kyakkyawa ni kice muradi na

Na yarje ki ja linzami na

Kece zaki kare mutuncina

ki zamto uwar ya'ya guna

Mai tarbiyya...


Inai maka albishiri da samun muƙami babba

Cikin zuciyata kaine kazamto matakin farko

Sannan nayi alkawari jikina bazai kasa ba

Wajen kyautata wa da kulawa kafin ayi mana baiko

Cikin zuciya da ruhi anan sonka ya samu gurbi

Yasa bana gane kainaaa

Kai dai kyale yan hamayya garan kai ka zama zabi

kai ma sai ka nuna kaunaaa

Ko nai maka laifi ka yafemin

Idan nayi kuskure ka gyara min

Hanyar gaskiya zaka nuna min

Mu zauna cikin yarda da amanar soyayya..


Ehh.. Kula zana baki a so in rayu in mutu da ke bazan so ki kuka ba

Nima zan nuna maka so in rayu in muta da kai bazan maka koro ba

Ni dai bani gaggawa komai lokaci ne nasan za muyo aure

Nima bani gaggawa dan kai adali ne da kai zanyi zaman aure

Addu'ar iyaye tana bin mu

Mu daure mu alkinta sirrin mu

Mu damke itace makamin mu

Mu jure mu kyautata niyyar mu a tarayya..

More Lyrics from Salim Smart Songs

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status