Lissafina ft. Hairat Abdullahi Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Lissafina ft. Hairat Abdullahi - Salim Smart
...
Haaaaaaaaas
Nagane kece matsayar zance
Sai dake zan cika buri
Kece farko kuma karshe
tushen labari
Koda aure mukai dake ba nai miki qari
Don kece maqura, mai saman min duk natsuwa
Zo miyi soyayya
Mu dau aniyar Abadan zamuyi rayuwa
Karki yi jayayya, inkika min hanta zamui kaduwa
Nidai qauna ta kamani to ya zanayi haduwa
Don kece linzamin
Lissafina kece dai
Faka Faka So ya kamani
Laga Laga ko ya more ni
Yayyi mini wani sabon rauni
Na rikide, ya chanza ni
Ba naji ba na gani, ko a ina sai inga ka
Kai ne dai zapin rai, ko a gida zannuna ka
Menene
Mai zesa
Inso wani inga ka
Ni kai zanma tarba
Soyayyar ka tamin yalwa
Inka ban na gurba
Nash’s tea gamsarwa
Kuma banyi nadama ba
Raina bai kamawa
Tauraro na kaine de
A labari na kaine de
Lissafina
Girma Girma ne
Amma Allah shine mai girma
Kowa nene inya tapa ki dani zayayi fama
Koda shine zaki ko giwa ko ingarma
Bana shakka
Koda Raina koda raina za’ai zarewa
Kyauta Kyauta ce
Amman kyautar Allah itace dirr
Nidai yabbani, a So nasan hanya tace daudar
Ba mai raina ni
don kaina daya ga dubu tamkar
Nidai na samu, kazama loma mai iya kwacewa
Tauraro na kaine dai
A labarina kaine dai
Ayyyayayahh
A lissafina kece dai
Tauraro na kainae dai
Ayyyayayahh
A lissafina kece dai