Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

Kauna ce - Auta mg boy

...

Overview

Listen

Lyrics

Artists

Main results

Kece tawa gimbiya na zo in bayyana (eh mana)

Na sallama kece babbar mace

Hanya na zana bi dake in dangana

Duk na rikice na fita a hayyaci

So zai haukata ni inda gaza magana

Ina samu ko menene zana ci

Kalma ta guda gare ki na sallama

Soyayyah ina sonki tafi ta furuci

Kin saba dani zinariya

Zo kiji kalaman da suke zuciyata

Ke na gani da kauna ce na biyo ki

Babu rago sai wanda ya kasa zahiri

Sai wanda ya gaza zahiri)

Yanda na so ki zani fasilta zahiri

Rashin ki gwara rashin miliyan dari

Na ganki naji jiki ya hau dari

Na biyo ki kauna ce ba jinkiri

Na taho wajen ki ko zan shiga hadari

Inda zaki so ni komai ma zai warware

Ki bani son ki na zaga cikin gari

In dinga shelar cewa nayi masoyiya

Naji ana cewa soyayyah dadi

In kika bani naki za nayi kaudi

In chanza salon tafiya in daga fadi

In anka yaba ki sai in raba kudi

Zo kiga kauna sai na zo tadi

Bani ragewa komai mai dadi (dadi)

Kanki na fara soyayyah yarinya

So, soyayyah

Tunda ina son ki babu abinda nake tsoro

Kanki na zam gwarzo wanda yake rushe taro

Wanda ya bata miki ranshi za nayi horo

Kece dai, kece dai, kece yarinya

Yan mata, ki so ni (yan mata)

Ki so ni

Ki so ni

Yan mata, ki so ni (yan mata)

Ki so ni

Ki so ni

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status