Nayi Mafarki ft. Shamsiyya Sadi Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Nayi Mafarki ft. Shamsiyya Sadi - Salim Smart
...
Slain Smart on da beat
Nayi mafarkin am muna aure, wai jiya muntare
Gani amarya kai kuma ango barci ya kare
Sumbantun da nakeyi kai ka dauka na zare
Kaci farin wanka ni na saka leshi na kore
Na rike linzamina
Nayi ladab mun zauna
Ranar aurena burin da nake ka zamo ango
Idan kaga nayi kuka murnace ga babban logo
Burina aure mun tsallake kato tun zango
Nayi tsaf nayi shirya ta Fulani baby ko jango
Zoka cikan burina
Ai mana auren kauna
Kafi magarya kurna baby na babban zaki
Zauna
muyi tadi
Karka gudan in rasa kimata
Nina rufe kofa kai dayane wanda nake qauna
Sonka nakeyi da gaske
Wanda ya sanka Ina yimai kara
Zo ka riqe mini sosai alqawarina karda yaje shara
Ka iya firta kalamai inka yi zance sai in tattara
Da daddare in an kwanta sai in tuna ka In dinga nishadi na
Zo bude
mai sona karka rufe mini sirrinka
Ya labarin qauna ta ya likide a cikin ranka
Dan gayu da turare
Kamshi ko yaushe tufafin ka
Ka zam fitila ta ni, mizanin auna muradina
Ka zama ni
Na zama kai bisa lissafi bisa lissafi mun zama dai
A sanya maza duk a shara
In bakai ba ni dai
Har daga kan da kake yi ma mata kayimin dai dai
Sunce girman kaine
Nace nina saka kayi baby na
Zauna
muyi tadi
Karka gudan in rasa kimata
Nina rufe kofa kai dayane wanda nake qauna
@habiboullah boom