Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Sani Martaba (Menene So) - Hausa Soundtrack

...

hohoho hahaha ahhh

wai menene so menene kauna mene abinda ciki ya kunsa tambaya nayi kuban amsaaa

naga diya gonar kyawawa kaunarta tabi sassan rainaaa tabi jikina taratsa ya zan misalla muku kyenta kala ta halaiyarta natsuwa da dabi'untaaa tamu samman tanadakyen nunawa murmushin ta kanrikitarwa lafazinta kansaka shewaaa santa yatabamin jini da ganina kai kamar nakurmance bana banbance fari da baki kanta zanadau alkalam da takarda dan warware zare da abawa sanadiyar soyayyar taaaaaa

ashe ahankali so kangamma jiki yasanyaka karuwa wani sxon idan yakaiso in akabarka kerzaka rayuu

ahankali so kanyo yaduwa haryasaka ayishakuwa yafidda wasu adamuwa

soyayya cee kesa sadaukar darai darayuwa dadinta yawuce dadinzama ko shauki narayuwa

wani kanso wani kanso kanyiyo ihu da kadan dakadan yazam ciwu zafii nasa kansako waiyo soyayyaaaahh aaaaahhh

wai menene so menene kauna mene

abinda yakunsa tambaya dai kuban amsaaa yyyyhhh

nagane naunin kauna yatake takan kama zuci sai andake abar bidar wani sassake kai misalin so dayawa bai hawa ma'auni Dan inyakama rai lakar jiki kansaki dasauri

.........

ni danagane so da akwai wuya yakan sabautar da rayuwa tamkar a gefan rijiyaa sainabi ahankali naiso guda da gskia mukwantar da kai karda a so munyitacika kurii

muyi nazari da tunanin rayuwa sai muga munyo garuwa kaunaki sa aiyi shakuwa kai ashe cireso a zuciya bai fita dasaurii indai kafara yii wasu yakansa su kasa bacci nafisan soyayya Dan Allah bani bidar anmin ruba bana tsimi ko dabaraa muyi soyayya dayaaa aaaaaaaaa

wai menene so menene kauna mene abinda yakunsa tambaya dai kuban amsaaa


writing by Mrs Ridwan Shariff

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status