Blaq Waxeery (Abar Qauna) Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Blaq Waxeery (Abar Qauna) - Hausa Soundtrack
...
Abin kaunata uban ya'yana kana ruhina koza amin yanka rago
haba karkifusata karkifusata2× karki damu danna kula binta tazonefa takarbi abinta takiranifa naki nadauka
nifaa2×
haba baby sai inma kuka kaga sanka araina baby bai tsufa baby Dan Allah baby dan Allahhh karka sake kulaaata
Abarkaunata uwar ya'yana kina zucinaa ko za'amin rankan rago
Abin kaunata uban ya'yana kana ruhina koza'amin rankan ragooh
haba baby dantsaya kigani kinzama jijiya da jini nace zana chanja hali dan banaso kitanka wani kinzama kekadai kodai nafasamiki zuciya kigani
ah ah baby ah ah toba kaineba toba kainebaa kake kaini tacan gurin da bansababa
abarkaunata uwar ya'yana kina zucinaa ko za'amin rankan rago
abin kaunata uban ya'yana kana ruhina koza amin yanka rago
abarkaunata uwar ya'yana kina zucinaa ko za'amin rankan rago
abin kaunata uban ya'yana kana ruhina koza amin yanka rago
abarkaunata
uban ya'yana
kina zucinaa
ko za'amin rankan rago
.......
writing: by Mrs Ridwan Shariff