Sadiq Sheriff (Kauna) Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Sadiq Sheriff (Kauna) - Hausa Soundtrack
...
ahhhh kaunahhhhh
kauna zoga kauna
ayyy so zanabaka kaunata ka adana da ance nafinda to kaii zana baiyanaaaaaaa kai zana baiyanaaaaaaa oh oh oh
so zanabaki kauna zata ki'adana da ance nabarki to me zana'aiyanaaa
........
mezana anyanaa a a a a
dansaurayi ka lura sanka ne yayimin tabo a raina zanso kasauraraa domin kasan fama nake dakaunaa inzana kama fara sanmakozan shiyasa zanazo da kainaa mezaifito a baki soyayyace gami da kauna zana baiyanaa
bert......................
ahhh kenagani soyayya ce nabiyo karshen zance haduwarmu gamon alkaiceeee soyayya tilasce dake kuwa sa'ace acikin mata kinyo zarceee yeyeeee idan bake zan susuce aaaahh kauna ban zuciyark na killace ayeeeyye zo zauna kice musu nikika lamincee kinunani domin kibani kauna insha na dandanaaa
.........
kauna zallahh na dandanaaaaa
...........haa haa
uhmm dubanan kagani
menene
soyayya cee
ayyahh nima kigani
menene
soyayyar cee
hehh tabanan kaji
wai menene
soyayyar cee
ayyahh tabanan kaji kauna cee
kaine nace kaine idon gani
kece..... kece idon gani
mai zakabani
kaunaah zanabaki
hanzarta kabani
kaunata ki'adana
writing by. Mrs Ridwan Shariff