Kauna (Halifa Sk) Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Kauna (Halifa Sk) - Hausa Soundtrack
...
Hello .....
Assalamu Alaiikhi.
Wane ne?
Nine bakon kiiii.
Wa kenan?
Wani Mai kaunarkiii.
Bangane ba;
Nazo na fada Miki ne
Na kamu da kauna. na na na
na kamu da kauna. na na na
soyayya tayimin riko naka sa yin kubuta