Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

Yar Mama - Hausa Soundtrack

...

Gobe sadaki zan turo kije aure in nema

Na rufe fuskata zanaji kunyar mama

Hmm matso kusa ban kunnanki n dama akwai sirri amma

Fada mini menene tintini n yarje m

Ya Allah n gode maka tunda kaban yar autar mama

Nima ngd mk tunda kaban mijin d na nema

To ga wann

Uhum uhum nace wnn dae

Hm ga wann

A’a kaban wnn dae

Wayann nn

Uhum uhum nidae sae wnn dae

Auran nn

Na matsu na matsu ae aurawa

…………..

Hmm Abulqulufita gauta n rufe kallon mata tunda na samu gwanar mata me zai hana in shagwabata

Ah Nima zan shagwaba ka kuma in mk gata inka fito daga wanka na shirshirya mk kaya

Hmm soyayya ka bu wuya har n kamu

Ka shirya in k gujen sai na damu

Ah munjure duk matsala Kar a ji kanmu

Kai dai ne mijin d na kaishi gaban Abban mu

Hm so shine

Shi wanda yake damuna

Wa nene

Kaine sanadi yaya na

To me nai ne

To ba Kaine ba

Me nai ne

So sanadi sirri ne

Na gano maganr ki ina ta nufa Kaga yarinyar nn

Kaga d an daura ka cika alkawarinka n rannan

Biscuit da ne wnn da chocolaty ae shknn

Nace uhm uhm nidae ni bana son wnn

Wae shin menene

Nidae kaxo yanxu

Kanwata menene

Nidae sai kaxo yanxu

…………….

Ah kinga komai nakine zuciya gangar jiki

Rashinka d damuna zaya sk min haki

N qagu mu ishewa babbar ranar biki

Allah cika burina abinso ne mallaki

Koda d second 1 zuciyata bata bar ki ba

Idan bn ganka ba ko bacci bazan yiba

Allah sarki zuciya bata bar me kewar ta ba

Allah sarki xuciya bata bar me qaunar t ba…….

…………..

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status