Gausi Gausi Ne Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Gausi Gausi Ne - Hausa Soundtrack
...
Hakane yake
Gausie gausie ne2
Masoyi ga Ahmadu
Gausie gausie ne2
Dan Albarkaci tasa
Gausie gausie ne
Kaka gurin sama
Gausie gausie ne
Sei mun zaga duniya
Gausie gausie ne
Waye ya kagi dabba da mutum yayi maaiki Allah ubangiji zanyi yabo gurin maaiki baiyawa dad’a mini inta yabo wurin maaiki
Madina nae bara Allah kaini gun maaiki dani da wanda zai iya rasa rai akan maaiki
Annabi nai bara Annabi nai bara
Gausie gausi ne2