Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

Na Daina So - Hausa Soundtrack

...

MUSIC TONE

Ki tausaya min

Ni baxan iya jure wa halayanka bah

Ki kara bani dama

Sam baxata yiwu ae bari a kwashe duka bah

Ni daga yau na daina furta kalmar so bama a kanka bah

Ki taemaka

Aa baxan so naji Wannan xanchen bah

Ki agaxa

Aa xanchen nan banaso naji shima

Daga yau na daina furta kalmar so bama a kanka bah

MUSIC TONE

Ki duba yannayin nan da sonki yasa ni ciki ban shirya bah

Karki cutar da rayuwata dan baxan jure rashi bah

Nae nadamar abunda nae miki Sam Sam baxan kara bah

Ke din mahadi nache

Muradin raena keche

Burin raena a rayuwa bae wuche ke dan ban chanxa bah

Ki taemaka

Aa baxan so naji Wannan xanchen bah

Ki agaxa

Aa xanche nan banaso naji shi mah

Daga yau na daena furta kalmar so bama a kanaka bah

Sanda kake da dama na nuna ma so amma baka so ni bah

Damarar xuciya ke ta fadin a lokacin baka duba bah

Wulakanci iri iri ba wanni kalar da bakae mini bah

Mae Sani Jiri Kaineh

Sannan kae mae saka kuka neh

Sae yanxu kaxo mani da xanche da kaina ba xae dauka bah

MUSIC TONE

Soyayya bata xama kiyayya

Nasan da kinso ni ni banae maki jayayya

Amma laifi na neh da nakki dake muyi kaunayya

Kuskure che kin yafe

In kika ki kai xan dafe

In har kika barni bansan halin da xan fada bah

Ki tausaya min

Xanchan nan ni banso naji shi mah

Ki tallafa min

Ka bar nan banso na ganka mah

MUSIC TONE

Sanda cutar sonka ta Kama ni gunka na nemi magani

Kai baris Kai Kamar baka San mike faruwa dani

najigata na dimauche nae bara kaki dani

To jeka abunka ka barni

Ni gaba daya ka dameni

Kaga tafiyata

Baxan jure Wannan sasenchi bah

Ki tausayi min

Xanchen nan ni banso naji shi mah

Ki agaxa min

Kabar nan bansan na ganin ka mah

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status