Kaunace Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Kaunace - Hausa Soundtrack
...
kaunace tasanya nakejin kinzama rayuwata inbake koyaya zanyina boye damuwata
baa madadinki guna aso ni kece garkuwata labarin dake zuciyata gunki kadai nafirta ki aminta dani muzauna dake inkarasa rayuwata kinshiga raina zuciya kyauta nabaki yanmata
...................
dominkane zuciyata tagamsu daa so yakare kuncii harnagane soyayya nasanya tasaka ama kasa bacci samunka ninayi dace albishirinka zanma tukwaici abadan da kaunarka zanamace ni a sanka bana takaici zuciyataa nabaka bani gudu a kaunarka nidai inasankaaah kaunarka tacikan zuciyaaatah
......................
zuci tayidace tarayudake ya abaryabona
kaine dai guda wanda babukamarka farincikina
kaunarki ko narike bansaki komai tsanani da kuna
nakanji farinciki sanka yaataba zuci yakama raina
abadan inasanki kedayace araina
nima abadan inasanka bamadadinka guna
kaunace tasanya nakejin kinzama rayuwata
kaunace tasanya nakejin kazama rayuwata×2
inbakai ko yaya zanyi naboye damuwata bamadadinka guna aso ni kaine garkuwata
labarin dake zuciyata gunka kadai nafirta ka aminta dani muzauna dakai inkarasa rayuwata kashiga raina kashiga rainaa zuciya kyauta naa baka dangataaah
........................