Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Bankwana - Hamisu Breaker

...

kida!

ohhkey

Kasheepun Kida

soyayya akwaita da dadi bankwana da masoyi quna

da so zai min uzuri da zai saka taji ƙaina

to amma tai min riko na Sakaina

ina kaunarta itama tana kaunata tace

ina begenta itama tana begena tace

dukkan chanchanta tabani wai kaina ta mache

ashe soyayya na sa mutum Kai nai yai hazo

ya dinga bayani musamman idan so yai dadanzo

da ka tuna mai sonka sai ka gane shi ya naima gizo

kina kallona ina son ki ne ba tun yanzu ba

ashe in ki ɓuya cewa kike baki gane Ni ba

nasan Ni dai ina son ki ko baki amsani ba

kai-yah!

bani babu zama da masoyi mai sa nayi kuka

Sannan ba rabuwa da masoyi mai share mini kuka

Ni a zatona in na so ki son gaskiya banyo zari ba

Don ko shi son ban dauka zai tsinka min tufka ba

Ni fa sonki nake ba cewa nai nazo muyi gaba ba

to dan Allah don na so ki meyene laifina

na tasooo na zo miki duk wani farin ciki ko wal-wala na bar miki

tilas ne in shaida miki

ko za'a jingine Ni a tsire ban daina farmaki

ko za'a tsangwame Ni bayan gari a kaini

a ƙini ko a soni

a kar Ni Ko a barni

ke kin fa tsokanoni

hakurin ki kar ki bani

Ni na nuna miki so amma ke kuma baki min kara ba

ja'irar yarinya! ke nakewa soyayya

da aniya fara laya

Ni na biki kin sauya

ba waina bane amma naga kina ta jujjuya Ni

ae ba so bane shine ya sanya muke yawan sabani

mai hakuri a so (umm! da kenan)

mai hakuri a so dawo

wallahi bazan dawo ba

mai hakuri a so (kai! na sha wuya)

mai hakuri a so dawo

****** ****** ****** ***** ******

mai hakuri a so (umm! da kenan)

mai hakuri a so dawo

wallahi bazan dawo ba

mai hakuri a so (kai! na sha wuya)

mai hakuri a so dawo

Ni nace bazan dawo ba

mai hakuri a so

ae hakuri bai zama hauka ba

mai hakuri a so dawo

kuma soyayya ba yaki ne ba

mai hakuri a so

ta dauka ban san kaina ba

mai hakuri a so dawo

batasan zan iya hada kayana ba

bankwana

bankwana

bankwana

soyayya akwaita da dadi bankwana da masoyi quna

da so zai min uzuri da zai saka taji ƙaina

Midget Mix

Kasheepun Kida

It's Amjad Record

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status