Loading...

Download
  • Genre:Afropop
  • Year of Release:2022

Lyrics

So - Hamisu Breaker

...

okey

.. ........ .


gashi ba mutumba ba Aljanni ba.

shi ba akwai ba, ba babu ne ba.

shi ba tsuro ba ba kynakyasa ba.

ba tsaunin da zan tsallaka ba.

Amma daya ne bazan karyata ba.

Amma bance ni na ganshi ne ba.

so soyayya(soyayya)(x2)

ni na zata da na kai masoyi.

ashe wai koyo nakeyi.

akwan a tashi girma nakeyi,

acikinsa na kara girma.

kafin na sanki ban sanshi ba.

bansan abinda zan bashi ba.

ashe bansan jin dadinsaba.

ayya Inama Inama

wadda naso ada nayi gwari.

nabi gari ina kara kuri.

rana guda ta iya yadani,

kai to banasonki nima.

sainaga yanzu ga sahiba.

komai ace bazan barta ba.

me kika so gayaminni tunda kinayimin naki nima.

asonki ba batun fargaba.

yaza ace bazan biki ba.

duk laifinki ban ganshi ba.

nasoki kin soni kema.

ku dakata masoya kuji.

idan kuna bidar agaji.

kuso masoyi mai tausayi, da jinkai Wanda zai Baku dama.

me zargi bari in karyataka.

kema bari in karyataki.

dukka masoyi na gaskiya.

bai zagi cikin tarayya.

dan zargi kofar rabuwane, dan makullintama ban gani ba.

a kyale gaibu sai jalla sarki.

yarda aso nake cewa taki.

mai kuya yake gane naki, naki ince so na namu me ba.

mai uzuri Ina baki girma, da addu'a da kyawun makoma.

yadda kike yimin so na gaske nake miki jalla ya bamu dama.

masu hauka aso kunyi daidai.

ku toshe kunnuwa naku kudai.

kuma kada kuji, karda ku gani.

to sai kuyi gaba, ku karasa gini.

ku rike gaskiya, kunji daga ni.

ku saka addini cikin so na gani.

kui koyi da annabi masani.

karshensa shi so shine nazari

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status