Burina Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Burina - Hamisu Breaker
...
baban burina kikasance dab dani
inza ki kirga masoya ki sanyo dani
duba kanji ana kallo na majanuni
nikuma nace indai kanki ne banfadi ba
sako ya bayyane tundaga zuciya
sannan Kaunar ki tana kamun zuciya
kinkama mini kurwa ta tun jiya
har ya kai mastayinda bana samun lapiya
kin shiga raina kin zauna dan kin samu guri
naji kirankina amsa kuma nazo da wuri
kece Farkoooo kuma kece karshe
bishiyarnan taigirma wadda kikayimani dashe
bana ji bani gani bana son mai kushe
burina inrayu dake har numfashin karshe
kin rikita Duka tunanina
taimaka Kibani wajen kwana
sonki yahana mini barci na
ina ganin ki har a mafalki na
sonki ya nai mini dadi banson murabu
ki jaddada jarumtata ki nadan kambu
bani da komai sai ke
ina tafiya iwa wani falke
ina a duhu ki kunnan haske
zana je dake eeehhh
.......................................................................
.......................................
ahhhh kalmomi duk wanda kikayimini ban manta ba
ke kice zaki rayudani so wanda gamuwa
sonki ya hana min kishirwa tunda zaki bani ruwa
xaki rikeni Muje koda an so muyi rabuwa
............. ................