Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2020

Lyrics

Zumar Kauna - Hamisu Breaker

...

Ni na kurbi zumar kauna

Nima na kurbi zumar kauna


Ni na kurbi zumar kaunaa Kuma na lashe indai kin kula sashi na Nima zan kula sashinki.


Ni na kurbi zumar kauna in dai ka kula sashi Nima zan kula sashinka.


Verse 1

Tunani na daya kauna dana manta sai in tuna Babu karki a sashi na,

Kalli irin kyan fuskarki kana ki hada da dabi'arki assalamu alaiki,

So ne tsarabar dana alkinta ko Kuma ince na sarrinta shi gunki Dan yayi tsafta,

Burin da nake ki zamo matata Mai kore kazanta indai zaki aminta dani mai zai hana in aminta dake.


Verse 2

Duk tsani ya zammini sauki da cikar samun Dan kirki ka Dorani a mulki,

Tilas ne na tsananta kula kamin uzuri shi nake maula zana hada maka daula,

A guna kaiwa maza zarce domin kullum Kai nake zance shigarka irin ta dabance,

Mai Sona annurina Kuma angona Ni rokon da nake maka sirrinmu rike shi ka damke.


Verse 3

Salon magana da fitar zance na kan ce naki a kebance alfarma dama ce,

Kinmini ragewa maza zari gari abi ayyi ta ayyiriri mu biyu ne muka dace,

Rike alkawari na rike nima dama sanadinki na bar rama bai tada husuma,

Muyi aure namu ba tababa Kuma ba gaba ba indai na samu sarautar mata wa zaya rabani dake.


Verse 4

Nasan komai makasudi ne Amma kaunar ka da tai zaune babu silarta ka gane,

So ne ya kada mini hanta ta abin nashi na jishi Kamar keta Ashe baya da mugunta,

To yau zan bashi tukuicina domin ya bani muradina duk duniya zan nuna,

Kyan damara da salon burgewa da nishadantarwa in na sake na rasaka hakika zan fadi a nan take.

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status