Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2020

Lyrics

Kalmar So - Hamisu Breaker

...

kalmar so tana nufin abinda zuciya taso

Amma anawa bangaren rai ne da rayuwa

sone lagwan mutane biyu da shakuwa

mai kama dan adam da aljan da beguwa

domin mu gane so sai mun kara nutsuwa

dan dole dole so shi ke kaimu Kofuwa

Inada tamabaya menene farin ciki

mene bakin ciki ni so zana sace

shi so baya duba girma

duk tsananii yasaka fama

ba talakan garin mu ba baa basarike bare hukuma

kai shi so daban yake

ba labe kooko aafakke

so bai san gari bazai kai ka ko ina zama yake

kalamansa dayawa

kullum sii ta karuwa

sun kai kolu kolu har su sa min kishirruwa

Eh kai so da kai nakeyiii

ina kakee

inada tamabaya gunka da munyi hadduwa

Nagano masoyi kullum shi in ya tashi bacci

Burinsa de masoyiyaa kar ta kara kunci

Sai ya lalubo waya yaa kira shin kin ci abinci

be damu kansa yaa ci ba sai in gwanarsa taci

So sam baida tausayiii

so sam baida tausayiii in yai tabargazaa amsar sai ta baada nayi

ba tsoro yake ba shima snan bai gudun husuma

zai iya tada yan adam duk sannadin yanada girma

kullum in ina tunani

sai in bawa so ma'auni

Amsaata gareshi kullun sai ta fito da rauni

Ni ban gane so ba

Bansan yaa yake baa

Abinda na dan fahimta kansane ban rike baa

kalmar so tanaada girmaa

tana da faadi

cikinta akwai nishadi

akwai nau'i na faama

nima dalibii nake

snan bincike nake

kullum nema nake

yan wujudin da zan rike

Baa dare da ranaa

Na tamabayawa kaina

Shin menene so menene mahhadinaa

Amsa guda

Nasan da so silaa ne

Kuma mahhadina ga wanda duk ya gane

In da lafiyaaaa duniya ko ba lafiyaa duniya

duk girman zamani ko kuma karni

nasan baza'a rayu a cikinsu babu so ba

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status