Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2020

Lyrics

Yadda kunne yaji - Hamisu Breaker

...

Ya da kunne yaji haka zuciya ke auna wa

In da Raina da rabo na zakiyi ganewa

Nida ke sirri juna xamuyi boye wa

Raayi na kece kika zamanto tawa

Ki kulamin da kaina maajin sirrina

Hakan shine zai sanyaya ruhina

Waadina yazo in Dai ba kya sona

Tunda naji wadansu Akan ki suke zagina

Kinga tauna Sam baayi Seda haqora

Ki Kira ni a gefenki nazo na sarara

Ko a Dan aiki daukeni na kore qura

Nipa ba komai kanki Koda an min kyara

Ni kawai sonki nakeyi Don zuciya ta harbu

Da ace zakiyi shagwaba ni zan Miki bambu

Fadamar sanyi kikaso na Hada Miki lambu

Kanki zan iya danne ko da hannu ba kambu

Tausaya min agaza min kada kiyi man bore

In na aiko saqonnin so Kar da ki share

In na rasa ki masoyiyata ai Dole na zare

Shi dafin so naki da wuya Taya zan jure

Kalmomin da kike min ni nakeyin harda

A qwaqwalwata na aje su su zamar mini shaida

Bani in baka zone baya yin tsada

Nai Sabo dake son ki zuciya ya huda

Ki tuna ni dake kowa tare ya ganmu

Hana da jini tilas Sai an barmu

Nayi kuka qwaqwalwa sonki yake damu

Nazarina aure naki a Taya zan Samu

Babu laipi dan ni ke dai nayi wa kishi

Ko kallon ki Naga wani yanai Sai na tsaneshi

So ya danne ni a sa'in da kyar zanai nishi

Kinji saqona ina fatan da ki karbe shi

Kada ki Bari ya zamanna ina yin kuka

Ni masoyi ne kanki kamar zan hauka

Ki Gina min SharuDai naki kawai na dauka

Tunda qaunarki nake babu dare ba rana

A jiki na nakejin kina saurare na

Abar qaunata kin tsorata alwashina

Mafakar ruhi qaunarki tana ta gudana

Nidai na zaqu daure ki zamo gatana

ina fatan wata ran ki Kirani Habibi

Xan ji dadi Mai sona ko Bayan Raina

Ko da ace a Duniya ba numfashina

Da kin tuna wanda kike so ya zamo ni dai na

Da kin tuna wanda kike so ya zamo ni daina

Da kin tuna wanda kike so ya zamo ni Dai na

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status