Loading...

Kantun Ghana ft. Ado Gwanja
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Kantun Ghana ft. Ado Gwanja - Dan Musa
...
Mai kare kama karenka karka ƙyaleshi yaje ya doshi bakin kura.
Eh!Ayye ga Musa mai kiɗa ya dawo kuma kuce da na gwanja mai kiɗan 'yan mata.
Heyye! baka bani ban baka to hushin na menene?,Kai ashe zaman duniya iyawa ne, Ni nafiso inga 'yar fulani na kiwo,kuma nafiso inga 'yar fura cikin nono,Ni nafiso inga an fito ana yawo,Kuma nafiso inga ɗan biri yana lilo.
Kai alla wadan kaso mutum bai sonka,ashe shi dama rashin sani ciwone wani babin ma naji anfaɗi mugu ne,yakan kada mutanen gida ya kada mazaje.
Yara yara yara kufito 'yan yara,ku fito 'yan yara ku kalli wasan manya.
dare yayi dare mun fito muna hutawa,da dai taji cida balbela take komawa anan jemage zai fito yake walawa.
wayyo ni duniya tana ban tsoro! wayyo daɗi duniya zama da masoyi.
Similar Songs
More from Dan Musa
Listen to Dan Musa Kantun Ghana ft. Ado Gwanja MP3 song. Kantun Ghana ft. Ado Gwanja song from album Kantun Ghana is released in 2022. The duration of song is 00:03:57. The song is sung by Dan Musa.
Related Tags: Kantun Ghana ft. Ado Gwanja, Kantun Ghana ft. Ado Gwanja song, Kantun Ghana ft. Ado Gwanja MP3 song, Kantun Ghana ft. Ado Gwanja MP3, download Kantun Ghana ft. Ado Gwanja song, Kantun Ghana ft. Ado Gwanja song, Kantun Ghana Kantun Ghana ft. Ado Gwanja song, Kantun Ghana ft. Ado Gwanja song by Dan Musa, Kantun Ghana ft. Ado Gwanja song download, download Kantun Ghana ft. Ado Gwanja MP3 song