Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2021

Lyrics

NA FARA SOYAYYA - Hamisu Breaker

...

kamar kaifi yakota gurin xafi

Inko yayai dadi sai rabe Kamar junah

kamar kaifi yakota gurin xafi "so ne"

Inko yayai dadi sai rabe Kamar junah


nariga Nasan abunda yake cikin raina

amma sanin naki saiki wuce a kunne na

dole ne xancen ya ratsa min jikinah

sirri ne xanyi shine da kafafuwana

kwana tai tsiro so nayin jiro ki nazari samun sa'ane son mai sonka

inbaka nata xatan biki dakin so kibani masauki xanso xaman dakin so

ni xan ladabi "xan ladabii"

ni xan ladabi domin nemo abinda kike so

sanin kaina inbake naxama konso

xauna da kula dominki nayi dakon so

na tauna wuya kinsan da sonki a raina

ni xan miki soyayyah "yau dai nafara soyayyah"

saka a rai babu jayayyah "yau dai nafara soyayyah"

domin ke kina da tarbiyyah "yau dai nafara soyayyah"

domin ke kinada alkunyah "yau dai nafara soyayyah"

ki amsa min axuciyah "yau dai nafara soyayyah"

ki amsa min axuciyah "yau dai nafara soyayyah"

ki amasa ki amsa "yau dai nafara soyayyah"

ki amsamin a xuciyah "yau dai nafara soyayyah" ki amsa "yau dai nafara soyayyah"

kalaman duk da xanyi indai kinji assannadin ki nayi

abar kwana kina sakarmini sirrin so ki amsa nayi

idan dai har idaniya ga xuciya duk abinga sunyi tanani neh wanda sai an mikawa kokolwa tayi

yau ga tafkin da yaffi xuciya nace dama kece tunda kinbaxa reshe

ni nayarda ke kadai gayya ce

"ni nayarda ke kadai gayya ce"

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status