Sani Martaba (Menene So)
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Sani Martaba (Menene So) - Hausa Soundtrack
...
hohoho hahaha ahhh
wai menene so menene kauna mene abinda ciki ya kunsa tambaya nayi kuban amsaaa
naga diya gonar kyawawa kaunarta tabi sassan rainaaa tabi jikina taratsa ya zan misalla muku kyenta kala ta halaiyarta natsuwa da dabi'untaaa tamu samman tanadakyen nunawa murmushin ta kanrikitarwa lafazinta kansaka shewaaa santa yatabamin jini da ganina kai kamar nakurmance bana banbance fari da baki kanta zanadau alkalam da takarda dan warware zare da abawa sanadiyar soyayyar taaaaaa
ashe ahankali so kangamma jiki yasanyaka karuwa wani sxon idan yakaiso in akabarka kerzaka rayuu
ahankali so kanyo yaduwa haryasaka ayishakuwa yafidda wasu adamuwa
soyayya cee kesa sadaukar darai darayuwa dadinta yawuce dadinzama ko shauki narayuwa
wani kanso wani kanso kanyiyo ihu da kadan dakadan yazam ciwu zafii nasa kansako waiyo soyayyaaaahh aaaaahhh
wai menene so menene kauna mene
abinda yakunsa tambaya dai kuban amsaaa yyyyhhh
nagane naunin kauna yatake takan kama zuci sai andake abar bidar wani sassake kai misalin so dayawa bai hawa ma'auni Dan inyakama rai lakar jiki kansaki dasauri
see lyrics >>Similar Songs
More from Hausa Soundtrack
Listen to Hausa Soundtrack Sani Martaba (Menene So) MP3 song. Sani Martaba (Menene So) song from album Sani Martaba (Menene So) is released in 2022. The duration of song is 00:03:29. The song is sung by Hausa Soundtrack.
Related Tags: Sani Martaba (Menene So), Sani Martaba (Menene So) song, Sani Martaba (Menene So) MP3 song, Sani Martaba (Menene So) MP3, download Sani Martaba (Menene So) song, Sani Martaba (Menene So) song, Sani Martaba (Menene So) Sani Martaba (Menene So) song, Sani Martaba (Menene So) song by Hausa Soundtrack, Sani Martaba (Menene So) song download, download Sani Martaba (Menene So) MP3 song
Comments (10)
New Comments(10)
Korewtuq2
168842294
@shehutasiu138@gmail.com :hy
shehutasiu138@gmail.com
nice one
SradHikima
wow
Madina Obah
[0x1f623][0x1f61b][0x1f616]
pharm MK70
very nice sounds
Aisha Musa Abubakar
my favorite song❣️❣️
chisom philanthropist
so emotional and real
nice song