Loading...

Download
  • Genre:World Music/Folklore
  • Year of Release:2020

Lyrics

Hamra Yammata - Hamisu Breaker

...

???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

labarin kauna akwai Dadi


Wani sa'in so akwai daci


Na azabtu akanki ba bacci


So ya sanyani lalaci


Zuma tazammini madaci bari ki juyo sai naji Dadi.

labarin hamra zan bakuuu

hamra Yan Mata.


Wata ranar sallane hawan Ado bayero na karshe.

in zaku tuna hawan dorayi hawan Ado yanayii


Nafito niida abokaina mumu biyar akyaawan yanayi


Kallon komawar sarkiiiii

waigen dana danyiii


Naga wani wal_wal haka hasken idanun hamra ya janye ra'ayi na.

Susu uku ne Amma tunani na hamrar tazo guna.


Zuciyata na rayamin inje kusa inyi bayanin kaina.


Sai na dan juyo nacewa abokina BIMALID nai kamu "yace mini je ka samo"


Abdul rescort yadanyi murmushi ya dakeni yace abokina .


Wata yarinya a gefanka Naga Kamar Qhalbinta kwai kauna.


BIMALID sai yace mu Dan karasa mu mussu jawabii manaa muyi musu jawabin kauna..

Sai na Dan karasa nayo sallama a gareta ta amsamini.


Sai nace baiwar Allah akwai burin ko adan gusa miniii.


Sai tayo wani murmushi Wanda duk yanayi na ya karkata miniii.


Sai tacemi "MLM DAN DA KATA HAKA KARKA KA TA KURA MINII"


Amma bakomai nasani soyayya ce ta ja kimii.


Sai nace Mata kinga sunanki be fa kawai Zaki dan fadaminiii


Umar nasdon ya Dan karaso sai yace Mata kinga Yan Mata shi ya Kara sai sawa gun furta matta manufataa.


Munyo nasara a gun munyi sabo sosai ni dashi da ita.


Har sarki yaw wuce mun wuce dukaninmu munata ban kwana sai wata rana.

Mun dawo hanya Dan shaba sai ya taboni yace abokina.

Yaya sunan budurwar da Kaine kokwa a'a ba SUNA


Sai nadanyi shiru inayin tunanin shin Wai ta fadan sunaaa bataffada min ba.

BIMALID sai yace mukoma arai da rabo wata kila ma dacee.... ai kwa mun dacee


Na tambayi sunan ta sai tace min wait sunan ta ita DATA

Sai ta nuna min kawarta tace min wannan Kuma Wai GOBA


Dayar da ta karaso dace dani nikumma sunana YALO

To Kai Yaya sunanka..


Sai nace sunana HAMISU BREAKER DORAYI HAKKA SUNANA.

Sai HAMRA ta karaso tace dani sunana na gaskiya HAMRAA eh kwarai HAMRA.

Sai nace a'ina kike tace dani nassarawa anan muka zauna

Sai kwarta tace dani a'a mu a kaduna muka zauna ba Yan Kano ne ba .



Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status