Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2019

Lyrics

So Dangin Mutuwa - Hamisu Breaker

...

Ba a don yana da armashi

Sone ruwan zuma inji wasu

Wasu suka ce ruwan guba ne

So dangin mutuwa ne shi

Don baya nuna rarrashi

So guba kama da madara yake

Shi masoyi yana da gaggawa

Buri nai yayi wa so kawa

Shi kuma so kama da kura yake

So baisan wata kara ba

Bazai raga wa kowa ba

Kullum tanadin kushewa yake

so dan bado akan gulbi

kowa bai ganinshi da aibi

mika masa hannuwa duk muke

shi so akwai yawan tsawa

gashi zai saka ka gaggawa

shima naga sanya arwa yake

so ne bakin duhu zalla

a fakaice zaiyi ma illa

ciwon so baya bidar sassake

makarantar sa ko akwai girma

dalibanta harda gogarma

shima so saka shi kuka yake

so ya wuce Zuma dadi

zai sa ka rinka karadi

daga ka dandane shi suma ake

Dacinsa ba kwatantawa

Da farin ciki yayo sawa

mai yin so zai gane so ya yake

Baka yi baka gane so ya yake


so bai qyale makafi ba

ba za yabar guragu ba

domin so akwai tulin fiffike

ba za ka rabe ga yaraba

Wanda basu wuce kara ba

su ma zaburar dasu so yake

naji masoya

basuson kalmar rabewa

Inda sabo sai kama tayo gamewa

so baza ya kyale tsofi ba

kuma bai tsallake makwabci ba

nagane shi illatarwa yake

a gari naso akwai fadi

kai gudu yasa ka ka fadi

tunda baiso kabarshi hakanan yake

so na dararma sadauki

don yana fada da sayaki

ko Zaki saka shi kaura yake

so na iya raba abota

in har ya zuga kai wauta

shin ya zuciyar masoya take

nidai iya tunani na

mai so a mai gurin kwana

don ba maganin shi jinya yake

in guguwar shi tataso

ka tashi koda baka so

ka biye masa toshe kunne yake

so yana rufe idaniya nasani

so yana rufe idaniya na saniiii

so kenan..

so kenan.

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status