Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2019

Lyrics

Sirrin Zuciya - Hamisu Breaker

...

Hmmm so sirrin zuciya

Yafito fili haka Inda na tambaya kaban amsa

Kece zinariya maana mai haske tunda idanu da zuciya sunnn kosa

Ni kaine zabina kuma haskena mai kore duhu daga Sashena

(Sirrin zuciya)

Ni Ina so inji Dumin kaunaa

Tunda nagama so a gareka nafurta muradina(sirrin zuciya)

Ina sonka!! Nima zanso kaji tausainaa( sirrin zuciya)

Kaine taurarona maana mai haske kaga idanu da zuciya sunnn kasa

(Hmmm)

Nabaki Dukan yarda ki aminta dashen damu kayi ya tsuro kuma yayi hudaa( sirrin zuciya)

Dan Allah ki jaddada murayu a tare dake a bada(sirrin zuciya)

Kema in kinyarda in sanarwa iyaye sun shaida( sirrin zuciya)

Karki mini kuskunda komai ki kace bakyaso naaaaa fasa

So sirrin zuciyaa ya fito fili haka inda na tambaya kabannn amsa

Kaine tauraro na

Maana mai haske tunda idanu da zuciya sunn kosa

So sirrin zuciya( so sirrin zuciya)

Haka inda na tambaya kaban

dukkanin amsata

Kece zinariya kaine jagora kinga idanu da zuciya sunn kosa

Ahhhh hhhh hhhaa

Yeee hee hee hee hee hee

Nagode hubby na mai kore kishi da ruwan kaunaa

Kinsarke tunani na kece karshen labarina

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status