Loading...

Download
  • Genre:R&B
  • Year of Release:2018

This song is not currently available in your region.

Try the alternative versions below.

Lyrics

Mama Na - Ali Jita

...

.............

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na

In nace muku mama na

Ku bini kuce mamaa na

Mama na mama na

Mama na mama na

Mama na mama na

Mai share hawaye na

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na


In nace muku mama na

Sai ku bini kuce mama na

Mama na mama na

Mai share hawaye na

Mama na mama na

Mai share hawaye na

Nai tunani na tuba naga makamin mama na

Dole na share kukan ki...Ke kin share kuka na

Tun karami kin dauke ni...kin hidima har girma na

Baba uwa kin so dan ki...don a gareni kikai rana

Ba kyaso inyi kuka...ba kyason makiya na

Ke ce bargo na...mai huce takaici na

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na

In nace muku mama na

Sai ku bini kuce mamaa na

Mama na mama na

Mai share hawaye na

Mama na mama na

Mai share hawaye na

Tun ina ciki mama na...nasan ke kinsha wahala

Zaman ki bakya jin dadi...a zaune ma zakiyi sallah

Tafiya batai miki dadi...abinci bakya shan daula

Mama kowa na bacci...cikin dare wasu na sallah

Watarana kowa ma a cikin ki baya bulla

Bakya hira da kowa...burin ki kawai gani na

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na

In nace muku mama na

Sai ku bini kuce mama na

Mama na mama na

Mai share hawaye na

Mama na mama na

Mai share hawaye na

Randa nazo ita ke murna na...kowa na mata san barka

Bata so taji nai kuka...in ko nai tabar harka

Ta goyani a bayanta..Bata gajiya don dauka

Ko da baba yamin tsawa... mama a ranta yana suka

Duk mai zance a kai na...burin ta yabon hali na

Bata kyamar hali na...balle daudar jiki na

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na

In nace muku mama na

Sai ku bini kuce mamaa na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

Toh tarbiya ita tabba ni... kar na bi rudin zamani

In kuma na kwanta cuta..tasa zaninta ta rufeni

Ta jijjiko wancan ta hada... ta shafa wancan a gareni

Ta dinga jin wannan jinyar...dama ta karba a gareni

Allah sa in zarce kowa...addu'a ita ke sakawa

Mama ni kin ban kulawa...hakkin ki yana wajena

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na

In nace muku mama na

Sai ku bini kuce mamaa na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

Mama ce mai min tsarki...na bata gu saita gyara

In na tuno aikin da kike...a zuciya in na tara

Bani kadai ba da kanne na...muna da dama kin tara

Sakama ko sai dai Allah...ya baki mama ki saurara

Bani saki cikin dakai ci...in nai haka nai butulci

Ke ce mai ban aminci...na shimfida ku na kwana

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na

In nace muku mama na

Sai ku bini kuce mamaa na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

Toh wanda ya rena iyayen shi...ku bincika ko wanene

Wanda yake son maman shi...ku lura mai jin dadi ne

Ni na soki mama na...muna zaman mu na dadi ne

Nabi Abba da mama na...ban tsoron ko wanene

Ni mama kina gabana...na biki jiki da rai na

Mama na mamaa na

Mai yayen bakin ciki na

Wayyo Allah mama na

Wayyo Allah mama na

In nace muku mama na

Sai ku bini kuce mamaa na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

Mama na mamaa na

Mai share hawaye na

.........


Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status