Matan Arewa (feat. Nazifi Asnanic) Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2024
Lyrics
Matan Arewa (feat. Nazifi Asnanic) - Ali Jita
...
3
12:30
B
101
33
←
Matan Arewa (feat. Nazi...
Salamu alaikum
Sallamar Musulunci mukayi masoya
Abokina ya rayuwa?
Ya aka sha fama da dawainiya?
Yasu umma yasu abba?
Ya ankai fama da masoya
Ina magana ammah gani nake fuskar ka da damuwa
Fada mini menene don zuciyata kar tayi tsarguwa
Zaman da mukai na jiya mun rabu nasan baka da damuwa
Ka tuna mini labarin masoyiya mai sanya hawaye
Ummi jiya tace min batu na auren nan an janye