Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2022

Lyrics

Tambura - Ali Jita

...

Ga tanburan masoya

Ga baitukan masoya

Ku fito rawa masoya

Ba yara babu manya

Shi so a tara gayya

Kuma so ya watsa gayya

Soyayya ruwan zuma ce

In ka sha ka ba masoyi

Soyayya farar zuma ce

Wacca a yau ake ta yayi

Soyayya farin ciki ce

Me yaye bakin ciki ce

In dai da so da kauna ai komai daran dadewa

Ita duniyar masoya ai filin ta be matsewa

Komi duniya tabawa soyayya ana dadewa

Sakon zuciya dalila an aika yana isawar

Ku tambayi zuciyar masoya ta saqar da be katsewa

Toh! Ga tamburan masoya

Me jita yana bugawa

Soyayya ruwan zuma ce

In ka sha ka ba masoyi

As-salam salam alaikum magana ta da sallama ce

A cikin salo na waka kuma in sanya dan kwatance

Ni na san hali na kauna soyayya ruwan zuma ce

Wasu sun sani da baki wasu a karance koh rubuce

Su dai tambura da jita ba kashe kunnuwa suke ba

Ga tamburan masoya me jita yana bugawa

Ga sako wurin masoya kuyi haquri wajen rikon ta

Kada ku damu dan magauta

Dan wasu masu shirya qeta

A kula rikon amana tabaraka jalla ya rubuta

Ina mafita wurin masoya

Zakuji ga Aliyu jita

Soyayya tana da dadi ba karya nake fadi ba

Ga tamburan masoya me jita yana bugawa

Ruwa iska gami da sanyi alkawari ba zai gusa ba

Wani zai so ka ne da rana da daddare be qi ka mace ba

Wani zai so ka dan amana koh be baka koh kobo ba

Idan Allah ya ma masoya bakai kuka a duniya ba

Buda idon ka dubi nawa bazan sakaci da addu’a ba

Ga tamburan masoya me jita yana bugawa

Me son ruwa a gora shine zaya rabi tulu

Tilon cikin mazaje wannan an kirata delu

Soyayya tana da tsari bata rarrabe qabilu

Da na saka hausa dai misali idan magana kawai ta kullu

Ni dan hausa ne a zanci ba gazza magana nake ba

Ga tamburan masoya me jita yana bugawa

Ya Allah ka kau da sharri

Sharrin aljani mutane

Sa yan hassada da qeta

Sun gaza zaune koh tsugunne

Toh tunda jalla yayi yaya zasuyi da rai ne

Kuyi haquri kawai ku bar mu komai kun ga qaddarane

Sunyi kadan su canza wannan basa canza qaddara ba

Ga tamburan masoya me jita yana bugawa

Soyayya ruwan zuma ce in ka sha ka ba masoyi

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status