Loading...

Download
  • Genre:Afropop
  • Year of Release:2024

Lyrics

Saminai - Ali Jita

...

saminai,saminai,saminai oh saminai

a'a sunan ta amarya

taken ta amarya

,yau an kure karya

an dora tukinya

sannun ki amarya

"ya ce yar manya

da waya ayi zarya

an saba musaya

kallon soyayya

sai kinyi amarya

ga share gida ma kin yi shi amarya

sai kinyi abinci kin bashi amarya

.......

saminai,saminai,saminai ohh saminai

saminai,samiyayye,saminai ohh saminai

........

jita na bullo

ku fito kuy kallo

harkar dana billo

jirgin da shillo

ango ya billo

yau shi aka kallo

kue wa tuzuru gwallo

kai ka kasa dolo

kai kai musu zillo

duk inda ka billo

kauna,kauna nace

har kun kure kallo

wazan yiwa gwallo

mutum yay kallo

saminai,,saminai,,samina ohh saminai

saminai,samiyeyye,,samina ohh saminai.

...............................

soyayya tayi zuciya naga sanyi

kin samu masoyi mai dauke dauyi

alkawari kunyi kuma allah yayi

yau babu bulayi kuma ba juyayi

kallon shi kike yi,kallon ki yake yi

zancen shi kike yi,zancen ki ya ke yi

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status