Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

ke daya - Hamisu Breaker

...

Nifa dake daya na saba

In babu ke ba zan kai ba

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ni batun abinci da bankaba

Ba zana ko iya bacci ba

Ba zana daina hakilo ba

In banji ya kika kwanta ba

Kin ga jinin mu dake dai ne

Gashi halin mu guda dai ne, na saba

Dani dake daya

Ke daya (ke daya)

Ke daya (ke daya)

Ke daya (ke daya)

Ke daya (ke daya)

Ke daya (na saba)

Ke daya (dani dake daya)

Ke daya

Ni banda ko uzurin komai

Kamar yake a cikin komai

A kan ki zan iya yin komai

Saboda kin gama min komai

Rashin ki zai zama mini ciwo

Zai sa na wuni na kwan yawo, na raba

Kusa dake daya

Ke daya

Ke daya (kusa dake daya)

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya (kusa dake)

Ke daya

Ni banga aibu, na biki, na soki, na kauna ce ki ba

Indai ina kusa koda kuda ne bazai tabe ki ba

Koda karen unguwar ku na gan shi ba zana ki shi ba

Banda iyayen ki ni banga wanda ya fini son ki ba

Suma sun haifawa ni ke ne

Toh in yaba masu daidai ne

Saboda ke, ke, ke (ke daya)

Ke daya

Ke daya (kusa dake daya)

Ke daya

Ke daya

Ke daya

Ke daya (kusa dake)

Ke daya

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status