Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

Bayanzuba - Hamisu Breaker

...

Ba yanzu ba

Haba dan Allah

Dan Allah , ba yanzu ba

Haba dan Allah

Dan Allah mana, ba yanzu ba

Ajiya ajiara ajiya ajira sai gobe, ba yanzu ba

Rabuarmu da ita sai goben da ba tada gobe, ba yanzu ba

Hankurin ta dani shi yasa ince gobe

Sai kaji nace gobe

Wallah ni ba naso ba yanzu ba

Yan da nake ƙaunar ta a zucci zam baku labari

k

Ku barshi na fasa ma

Sai bayan kun girma

Kun bar nema na

Sai dan neman nima

Ko san neman nema

Sai in tuna maku

Da maganar da muke gamma dai an jima ma ba

Ko zaku gane nufi na, bansan ba kua gane ba.

Bari in jingine maganar nan, sai an jima Shi kenan

Sai girma ya ƙaru

Shekaru sun taru

Ni ba nasan daru

A yanzu banson daru

Ba na ƙaunarar daru

Masu tsokano maganar nan

Ku bari a jima mana

Haba ku barmu dan Allah ma

kowa so zai magana

Bai san da halayya ba

ku ma koda za mu tuna

Ba zamu dena tuƙamai ba

Ku kiran kanen ajali

Shi kan zo da kansakali

Haba ku bashi dan Allah man

Ku bar shi dan Allah mana

Sai dare, sai dare ya tsala, ba yanzu ba

Ajiya ajiara ajiya ajira sai gobe, ba yanzu ba

Rabuarmu da ita sai goben da ba tada gobe, ba yanzu ba

Hankurin ta dani ya sani ince gobe

Sai kaji nace gobe

Wallah ni ba naso ba yanzu ba

Masoyiyata masoyiyata tum bayan zu ba

ta na yabawa da ƙaunar da nayi mata tum ba yanzu ba.

Sai dare, sai dare ya tsala

In dare ya tsala ance ma komai nama ne

Kai da garin gangar nan ay kasan ayin mugun ne

Sarkin babban dodo, kaji gwanatar nawa

Tunda kace in faɗi, bari kasan cilass in faɗi

A da dai da kyale ka duk shigen da ya taɓa ta

In dai za a rabawa, mutum ba za shi iya ba

Ay ikon Allah ne, yardar Allah ne

Ni ina gode mata tum ba yanzu ba

Hakanan na ɗeba ma ta tum bayan zu ba

Dole za a yabawa muna ni da ita tum ba bayan zu ba

Ku dakata maƙiyan mu, ba yanzu ba

masu son ganin bayan mu

A ce kawai ku jira mu

Duka mai son ya raba mu

To fa ba za ya iya ba

Ke mai son ki raba mu

Wallah ba za ki iya ba

A bari shirin wayo, na ki wayon

Mu na ta soye tin nu na ta ƙauna in

Mu na ta renon tin mun kira meeting

Ajira ajira tunda jiarn mai saa ne

Wadda na keso na nan, lafiyarta ta nanan

Soyyayar ta tana nan, kuma baza mu rage ba

Wayyo Allah ƙauna ni ba zan dena ba

Sonki alkibla ta, nasan kin gane ta

Tunda na dage a kamu na san haɗon mu alheri ne

Ajira mu da ita nasan ba ranar mu rabewa

Soyayya ce, na ce soyyaya ce.

Haka soyayya ce, nasan soyyaya ce

Ajira ajira ajira ajira sai gobe

Wa yas san gobe, wa ne zai san gobe

Macce ce da ciki, wane ya san mi za ta aje.

Sai gobe, na ce sai gobe

dan Allah, haba dan Allah

Ajira ajira ajia ajira sai gobe

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status