Mafarkina (feat. Namenj) Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2023
Lyrics
Mafarkina (feat. Namenj) - Hamisu Breaker
...
......
Wai yaushe ne mafarkina zai zama gaske tunani na nakare bincike na natashi bangan ki ba kuma 2
......
......Nakare bincike na tashi banganki ba kuma
......Wai yaushe ne mafarki naaa
.....Zaizo mini da tsakar ranaaa
.....Inganki zahiri kinje daka bawai sai bacci ba
Duk zantukan ki nasaba,maganar ki nasaba
Kamshin jikin ki nasabaaaa cikin mafarki na
Toya zana ganki zahiri kice dani kuma baki gano ba ah kaunar ki nagano riba.. Ina ganin tsaba kinaji tuna da alkawarin da kikai mini cikin mafarki na!
Dan Allah karda kice sai gobe karki kautar zobee!!!!!!!
Wai yaushe ne mafarki na zai zama gaske tunani na nakare bincike na natashi bangan ki ba kuma ..........2
.!.!.!.!..............!.!.!.
Nakare bincike na natashi banganki ba kuma munkulla alkawar zamii aure dani da ke! kinsan bazana rayuba! babu ke! babu ni nasan koda darai jikina ba ba’amfanin sa tunda dai kinsan nike kadai nake buriiii
Babu ke ina zani maza jeki sani mizani zaki dauke ni indai bazaki aure niba to nima bazanyi aure ba
Wai yaushe ne mafarki zai zama gaske tunani na nakare bincike na natashi bangan ki ba kuma (bangan ki ba kuma).....2
.!.!.!.!...........!.!.!.!
Nakare bincike na natashi banganki ba kuma
......!.!.!!.!.!!!.!!.!!!.!!!.!.!!.!!.!.!!.!!.!.!!!!.!!!.!!.!.!!.!.!!.!!.!.!!.!!.!.!!.!!.!!!.!.!!!.!.!.!!.!.!!.!!.!.!!.!.!!.!!.!!.!.!!.!.!!.!.!.!.!.!!.!.!!.!.!!.!.!!.!.!.!!.!!.!@TB