Gigin So Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Gigin So - Mr442
...
yin shi ne ni ban kashe kowa bah ba bakin uwa ah kaina soyayya ce fa ah rai nah a da naso inyi shuru neh amma ynxun naxu na furta rayiwa na taso ta kwabce kadan kadan kuma sae na fahimta dana biye wa gigin so dana biye wa hantsin so da ynxun ina ruwa rayiwa na tana ruwa kariya na tana wuta masoya na suna kuka shin mai za suce mai xakuce na biye xuciya na na pita hayyachi na ni ban kashe kowa ba ba bakin uwa ah kaina soyayya ce fah ah raina ah da naso inyi shuru neh amma ynxun naxu na furta rayiwa na taso ta kwabce kadan kadan kuma sai na fahimta haba kai ehh dana biye wah Gigin so dana biye wah hantsin so da ynxun ina ruwa da ynxun muna ruwa kariya na tana wuta rayiwan nn makaranta neh kabiru yaxu ya koma abida taxu ta koma toh wataran muma xamu koma toh Ku sani ko sani kai Ku sani kusani in kun manta Ku tuna wani yaron yabi tashi wani yaron yabi samu wani yaron yabi daki wani yaron na katipa haba kai dana biye wah gigin so dana biye wah hantsin so da ynxun ina ruwa da ynxun muna ruwa kariya na tana wuta ni ban kashe kowa ba ba bakin uwa ah kaina soyayya ce pha ah rains ah da naso inyi shuru ne amma ynxun naxu na furta rayiwana taso ta kwace kadan kadan kuma sai na fahimta haba kai dana eh dana biye wah gigin so dana ma hantsin so da ynxun ina ruwa da ynxun muna ruwa kariya na tna wuta...............................................