Soro Soke Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Soro Soke - Mr442
...
is the dazkid ovista on the beat
442
ehhh mana wow
yinshineeeeee
Allah ka kawo kudina su taru
gashi na qaro sababbin dabaru
makiyana nakeso su qaru
in watsa dollar suna Saka Daru
natafi inda Basu so inje
naginu ba wani Cece Ku ce
na amshi kudin baturenku ne
Ina murza abin da crochet ne
nacigaba
gabanki ne?
naji ruwa
ruwanki ne?
naci abin
abinki ne?
nayi diji
dijin kuneee?
soro soke ×2
Yi magana da karfi tsoro kake ?
tsoro kake ?
naji shuru wai maganan wa kake?
soro soke
nikeyin magana Kuma in Dake
soro soke ×3
soro×5
aradu ba wani shege
bawanda zai San alow layyy
442 da bala'i
wlhy I'm hotter than butan shayi
shiga da fita mujeee
aiiiiii
shigo da xuwanka neee
aiiiiii
corona cutansu ne
aiiiiii
Zaria gidanmu ne
aiiiiii
fati sun balaga neee?
aiiiiii
suna son suji yinshineeee
aiiii
ruwan dare ne ke tafi
aiiiiii
Yana maganin zazzabi
aiiiiii
abokin wizzii ba tsaransu bane
shi ke magana da dollar tashigo
abokin waya Yana canja dollar
ubangiji Daya idda nufi
har dare Yazo maqiya su jike
soro soke ×2
Yi magana da karfi tsoro kake ?
tsoro kake
naji shuru wai maganan wa kake
soro soke
Nike yin magana Kuma in Dake
soro soke ×3
soro×5
haniniya suke tayii
batutuwa suke taji
abinda na hanga da sassafe
kafin kabishi ka takani
Dan Ina hidimana da mutane
kanajin haushi na a mota ne
sauran jirgi da gidaje
..................